Bayan ya shafe kusan wata uku a gidan yarin dake israel, ana azabtar dashi ta hanyar hana shi abinci tun sanda suka kama shi kimanin wata 3
A safiyar ranar talata, labari ya fito daga gidan yarin da yake tsare cewa sun tarar da shi magashiyan a cell dinshi bayan an kaishi asabiti aka tarar rai yayi halinsa,
Ko wane ADNAN KHADER
Adnan khader dan kasar palestine ne wanda yake fafutikar kare musulman palestine daga yahudawan israel,
Tsawon shekaru ashirin yana fuskantar kamu da saki daga gidan yarin kasar israel tare da azabatr dashi da yunwa, wannan shine karo na biyar da aka azabtar dashi da yunwa tsawon lokaci a gidan yarin suna zargin shi da ta addanci ammabasu da wata bayyananniyar hujja.
A wannan karon ya shafe kwanki 86 ba tareda cin abinci a gidan yarin ba.
Hakika wannan xalunci ne da wulaqanta dan Adam
Muna Addu'ar Allah ya jikan Adnan
Kuma Allah yakawo mana karshen wannan zalunci
Wannan labarin ya inganta daga bbc kana iya bibiya don tabbatarwaAL JAZEERA
0 Comments