WANI GARI A TSAKIYAR RUWA ME SIFFAR KIFI (DOLPHIN)
Ba karya bane, kuma ba editin bane, ba photoshop bane, Gaskiya ne wannan labarin a kasar italy a wani kogi me girma.
Wannan gari me suna DOLPHIN ISLAND yana tsakiyar ruwa a tsakanin garuruwa biyu, CAPRI da POSITANO
Ana kiran wannan tsuburi da wasu sunaye,
AMALFI COST, ko kace SIRENUSE
Ana kiranshi da sunan SIRENUSE ne saboda binciken masana ya bayyana cewa akwai wasu tsuntsaye da suka rayu a tsuburin shekaru dayawa da suka wuce masu suna SIREN.
Abinda yasa ake kiran tsuburin da DOLPHIN ISLAND kuma shine yadda Suffar garin yake yayi daidai da siffar halittar kifi me suna DOLPHIN
mutane suna iya zuwa yawon bude ido har wannan tsuburi me dumbin tarihi,
Zaka iya bibiya domin tabbatarwa Dolphin island
ALLAHU AKBAR
ALLAH GWANIN IYA HALITTA
0 Comments