Mazaunan kasar palestine koda yaushe suna fuskantar kalubale da zalunci daga kasar yahudawa wato israel, kullum abun kara tsannanta yake, inda yara kananu ma basu tsira ba.
A duk duniya babu kasar da suke kama yara su wulaqanta su kuma su tsare su a gidan yari kamar kasar israel, daga shekarar 2000 zuwa yau ana qiyasta israel da kama yara kusan 12,000 dubu goma sha biyu a gidan yari, yanzu abinda ya rage a tsare a gidan yarin ana qiyasta yara 160,
Ba iya yara ke fuskantar barazana ba har da mata, zuwa yanzu ana qiyasta 32 a gidan yarin kasar israel
Wannan labarin ya inganta daga Al jazeera kana iya bibiya domin tabbatarwa AL JAZEERA
0 Comments