Ticker

6/recent/ticker-posts

WANI GARI A TSAKIYAR RUWA ME SIFFAR KIFI (DOLPHIN)

WANI GARI A TSAKIYAR RUWA ME SIFFAR KIFI (DOLPHIN)



Ba karya bane, kuma ba editin bane, ba photoshop bane, Gaskiya ne wannan labarin a kasar italy a wani kogi me girma.



Wannan gari me suna DOLPHIN ISLAND yana tsakiyar ruwa a tsakanin garuruwa biyu, CAPRI da POSITANO 



Ana kiran wannan tsuburi da wasu sunaye, 

AMALFI COST, ko kace SIRENUSE 


Ana kiranshi da sunan SIRENUSE  ne saboda binciken masana ya bayyana cewa akwai wasu tsuntsaye da suka rayu a tsuburin shekaru dayawa da suka wuce masu suna SIREN.


Abinda yasa ake kiran tsuburin da DOLPHIN ISLAND kuma shine yadda Suffar garin yake yayi daidai da siffar halittar kifi me suna DOLPHIN



mutane suna iya zuwa yawon bude ido har wannan tsuburi me dumbin tarihi,


Zaka iya bibiya domin tabbatarwa Dolphin island


ALLAHU AKBAR 

ALLAH GWANIN IYA HALITTA


Post a Comment

0 Comments